Home About

About

Etimes Hausa shafi ne da ke kawo muku sabbin labaran duniya cikin harshen Hausa. Muna wallafa ingantattun labarai kan siyasa, kasuwanci, fasaha, ilimi, lafiya, wasanni, nishadi da sauran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da duniya baki ɗaya. Ku kasance tare da Etimes Hausa domin samun sahihan bayanai, rahotanni masu zurfi, da sabbin abubuwan da ke faruwa a kowanne lokaci.