Home LabaraiHare-haren Iran sun lalata mafi yawan cibiyoyin sojin Amurka a Gabas ta Tsakiya – Rahoto
Iran

Hare-haren Iran sun lalata mafi yawan cibiyoyin sojin Amurka a Gabas ta Tsakiya – Rahoto

Wani sabon rahoto da kafar yaɗa labaran CNN ta Amurka ta fitar, ya ce hare-haren ramuwar gayyar Iran sun lalata 16 cikin cibiyoyin sojin Amurka 19 da ke yankin Gabas ta Tsakiya, kamar yadda jaridar Indepenpent ta Birtaniya ta ruwaito.

Wani mutum da CNN ta zanta da shi ya ce ”bai taɓa ganin abu irin wannan ba a baya”.

Majiyar ta ƙara da cewa an yi amfani da sabbin fasahohin makaman yaƙi na zamani wajen ƙaddamar da hare-haren

Related Articles

Leave a Comment

Prove your humanity: 1   +   6   =